An hana jirage tashi da sauka a Libya

[ad_1]

An hana jirage tashi da sauk a filin jirgin saman Tripoli

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

An hana jirage tashi da sauk a filin jirgin saman Tripoli

An dakatar da sauka da tashin jirage a filin jirgin sama tilo da ke aiki a Tripoli babban birnin Libya.

Wani mai magana da yawun kamfanin jiragen sama mallakin kasar ya ce an dauki matakin ne saboda sun fahimci cewa a na kokarin kai wa filin jirgin saman hari da roka.

A na ci gaba da fada mai tsanani a unguwannin wajen Tripoli a wannan makon, inda a ka kashe kusan mutum arba’in.

A yanzu dai jirage na sauka da tashi a wani filin jirgi da ke birnin Misrata.

[ad_2]

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...