An gano tarkacen jirgin saman sojan Najeriya da ya yi bace watanni 11

Rundunar sojan Najeriya ta sanar da gano jirgin samanta da ya bace watanni 11 da suka wuce lokacin da yake kai wa dakarun sojan kasa dauki.

A watan Maris na shekarar 2021 jirgin ya bace tare da matukansa mutum biyu.

More from this stream

Recomended