A halin yanzu dai hedikwatar jam’iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa na ci da wuta.
An kona sakatariyar ne a lokacin rikicin da ya barke a zanga-zangar kin jinin gwamnati sanadiyyar yunwa da talauci da ake fama da su.
Zanga-zanga: An cinna wuta a ofishin APC na Jigawa
