An bawa Iyalan wadanda suka mutu a harin jirgin kasar Kaduna tallafin miliyan 18

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya bayar da tallafi naira miliyan 18 ga iyalan mutane 9 da suka mutu a harin da aka kai kan jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna.

Iyalin kowane mamaci sun samu zunzurutun kuÉ—i har naira miliyan biyu.

Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kaduna,KAD-SEMA,Muazu Mukaddas shi ne ya mika kudaden ga iyalan mutanen a wani taro da aka gudanar a Kaduna

More News

DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: DSS sun cafke Sowore a filin jirgin na Legas

Jami'an Hukumar Ƴansandan Farin-kaya ta DSS sun kama Omoyele Sowore, jagoran kungiyar  #RevolutionNow Movement da ke adawa da gwamnati a filin jirgin sama na...

Ƴan bindiga sun Æ™one ginin hedkwatar Æ™aramar hukuma tare da kashe jami’an tsaro

Ƴan bindiga sun kai farmaki hedkwatar ƙaramar hukumar, Isiala Mbano dake jihar Imo da tsakar daren ranar 3 ga watan Satumba inda suka ƙone...

An kama wasu Æ´anta’adda da ke da alaÆ™a da Turji

Akalla mayaka 18 da ke da alaka da fitaccen shugaban ‘yan ta’adda Bello Turji aka kama a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin...

Dakarun Najeriya sun kai farmaki wa Æ´an’adda a Borno, wani kwamanda ya miÆ™a wuya

Rundunar sojin Najeriya ta sanar a ranar Lahadin cewa dakarunta sun yi nasarar kashe wani fitaccen kwamandan kungiyar Boko Haram, Abu Rijab da wasu...