Abin da ya sa iPhone 15 take zafi—Apple

Kamfanin Apple ya dora alhakin zafin da sabuwar wayarsa ta iPhone 15 ke yi a kan wata kwaya mai cutarwa da ke cikin injin sarrafa wayar da kuma ayyukan sabunta manhajoji kamar Instagram.

Tun lokacin da kamfanin ya fara sayar da sabuwar wayar da ya fitar a watan Satumba, wasu masu amfani da iPhone 15 suka fara korafin cewa wayoyin nasu na daukar matukar zafi.

Apple ya ce akwai wata kwaya mai cutarwa a duk lokacin da aka sabunta injin sarrafa wayar wato iOS 17.

Ya kuma yi ikirarin cewa sauye-sauyen da ake samu a kan manhajojin wasu kamfanonin ne ke “janyo su cika injin sarrafa wayar”.

More News

Ƴansanda sun hallaka masu garkuwa da mutane

Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar...

Ƴansanda a Katsina sun yi nasarar cafke wasu tantiran masu safarar alburusai wa ƴanbindiga

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan...

Tinubu ya amince da mafi karancin albashi na N70,000

Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin...

Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan sun tsere saboda yakin Gaza

Mutanen Isra'ila sama da rabin miliyan ɗaya ne suka fice daga ƙasar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaƙin Isra'ila...