10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeHausaMa’aikatan jinya da ungozumomi na Kano sun yi barazanar yajin aikin saboda...

Ma’aikatan jinya da ungozumomi na Kano sun yi barazanar yajin aikin saboda rashin biya musu bukatu

Date:

Related stories

Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja

Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan...

Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako

Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana  ya ayyana...

Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno 

Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...
spot_imgspot_img


Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) ta bayar da wa’adin kwanaki 15 ga gwamnatin jihar Kano, inda ta bukaci a magance koke-kokensu ko kuma su shiga yajin aikin.

An cimma wannan matsaya ne a yayin wani taron majalisar gudanarwar jihar, biyo bayan gazawar gwamnati wajen warware batutuwan da aka da su taso a baya a rubuce-rubuce da dama.

A cikin wata wasika mai dauke da sa hannun mukaddashin sakataren kungiyar ta NANNM kuma jami’in hulda da jama’a na jiha, Kwamared Ahmad Hamzat Sharada, wadda kuma aka aika wa shugaban ma’aikatan jihar Kano, kungiyar ta yi gargadin cewa ma’aikatan jinya da ungozumomi a sassan asibitoci da cibiyoyin horo a jihar za su janye ayyukansu.  bayan sanarwar ta ƙare ranar 16 ga Oktoba, 2024.

Wasikar ta zayyana muhimman bukatu, da suka hada da biyan kudin alawus alawus na hadari ga ma’aikatan jinya, daidaita tsarin aikinsu, da biyan karin kashi 259% na tsarin albashi na CONHESS.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories