Shugaba Tinubu zai lula Faransa

A ranar Litinin 19 ga watan Agusta ne shugaba Bola Tinubu zai tafi kasar Faransa, inda zai tashi daga Abuja, babban birnin kasar. 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Ajuri Ngelale ya fitar. 

A cewarsa, shugaban zai dawo kasar ne bayan gajeriyar ziyay aiki a Faransa.

More from this stream

Recomended