10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeHausaTinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock...

Tinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock Villa

Date:

Related stories

Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja

Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan...

Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako

Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana  ya ayyana...

Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno 

Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...
spot_imgspot_img

A ranar Alhamis ne shugaba Bola Tinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock Villa, a ziyarar da Faye ya kai Najeriya tun bayan hawansa mulki a watan jiya.

Faye, mai shekaru 44, ya isa da karfe 3:09 na yamma, kuma an tarbe shi a bakin kofar fadar Villa.

Ziyarar shugaban na Senegal na zuwa ne bayan nasarar da ya samu mai cike da tarihi a zaben shugaban kasar da aka jinkirta a watan Afrilu, inda ya samu sama da kashi 54% na kuri’un da aka kada, inda ya zama shugaban kasa mafi karancin shekaru a tarihin Senegal.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories