Buhari Ya Dawo Abuja

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe kwanaki a birnin London.

Shugaban ya je London ne domin likotoci su duba lafiyar sa.

More from this stream

Recomended