Yau take Sallah a Nijar

[ad_1]

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

A yau Laraba ne al’ummar jamhuriyar Nijar ke gudanar da bukukuwan Sallar Layya.

Nijar na Sallar ne sabanin galibin kasashen duniya da suka gudanar da bukukuwan sallah tun a jiya Talata bayan hawan Arafah a ranar Litinin.

Dama dai Nijar ta riga Saudiya da Najeriya da wasu kasashen musulmi fara daukar azumin Ramadan, kuma ranar Sallar layya a Nijar ta fado ne daidai da yadda ake cewa ranar azuminku ranar Layyarku.

Tun a ranar Talata al’ummar musulmi a Najeriya makwabciyar Nijar suka gudanar da bukukuwansu na sallah.

Kamar yadda aka saba dai Sallah rana ce ta biki da murna da shagali.

Kuma bisa al’ada a Nijar akan yi ziyara ga `yan uwa da abokan arziki, tare da rarraba abinci don kara dankon zumunci.

[ad_2]

More News

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye aikinsa na wani lokaci

Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai Ajuri Ngelale ya ajiye aikinsa na wani lokaci domin tunkarar matsalar lafiya.Mista Ngelale...

Ali Jita ya koma jam’iyar APC daga NNPP

Mataimakin shugaban majalisar dattawa dattawa, Sanata Barau Jibrin ya karɓi fitaccen mawakin Kannywood, Aliyu Isa Jita daga jam'iyar NNPP ya zuwa jam'iyar APC. Ali Jita...

An yi jana’izar mutumin da ya Æ™irÆ™iri tutar Najeriya

Iyalan marigayi, Pa Taiwo Akinkumi mutumin da ya ƙirƙiro tutar Najeriya sun yi bikin binne shi bayan da gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin...

‘Za a Æ™ara wa Æ´an bautar Æ™asa na NYSC alawus’

Babban daraktan hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa ‘yan bautar kasar cewa za a kara...