All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Zaben Shugaban Kasa 2027: Wike Ya Bayyana Wanda Zai Marawa Baya
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya riga ya yanke shawarar wanda zai goya masa baya a zaben shugaban kasa na 2027.A hirar da aka yi da shi a shirin Politics Today na tashar Channels Television, Wike ya ce zai mara wa dan takara baya...