An bayyana sanata Alh Kabiru Ibrahim Gaya a matsayin wanda ya yi nasara a zaben fitar da gwanin dan takarar sanata a Kano ta kudu a karkashin jam’iyyar APC
Ga yadda sakamakon zaben fitar da Gwani na jam’iyyar APC kujerar Sanatan Kano ta Kudu ya kasance.
Sanata Kabiru Gaya 1,037,057
Hon.Kawu Sumaila 309,306
Sanata Isa Yahaya Zarewa 15,643