(Hoto): Daliban Islamiyya Sun Gudanar Da Saukar Ƙur’ani Domin Kwankwaso

[ad_1]

Daliban Islamiyyar Kwankwasiyya dake a garin Ibadan cikin jihar Oyo, a lokacin da suke gabatar da Saukar karatun Alqurani mai girma domin Nemawa Sanata Kwankwaso nasara kan Kaddamar da takararsa da zaiyi a yau Laraba, a garin Abuja.

Like it? Share with your friends!

[ad_2]

More News

Atiku ya bayar da tallafin miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri babban birnin...

An saki Sowore bayan kama shi da aka yi  a filin jirgin saman Lagos

Omoyele Sowore ɗantakarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar AAC a zaɓen 2023 a ranar Litinin ya ce an tsare shi na gajeren lokaci a...

Mutanen Sokoto na ta murnar kashe ƙasurgumin ɗanbindigar nan Halilu Buzu

Mazauna yankin Sokoto da kewaye na murnar kashe wani kasurgumin shugaban ‘yan bindiga, Kachallah Halilu Buzu, da sojojin Najeriya suka yi a farmakin da...