Giwaye Shida Sun Bayyana A Wani Yanki Dake Jihar Kebbi

[ad_1]








Yanzu haka an samu giwa (ELEPHANT) ta biyo sansanin Babban Tafkin da ya biyo ta cikin Garin Zaria Kala-kala wanda ya fito daga River Niger ya yanko ta Garin Yauri-Samanaji-Kaoje.


Kamar yadda mazauna mashayar suka bayyana Giwoyi shida ne suka bayyana a yankin mashayar, inda guda daya ce ta rage a bakin mashayar dake cikin Garin Zaria Kala-kala, sauran kuma suka bi sansanin dajin.

A halin yanzu dai Shugaban karamar hukumar mulkin Koko-Besse Hon. Musa Umar Besse ya dauki matakin tsare giwar domin samun kariya ga al’ummar dake wannan yanki.




[ad_2]

More News

Atiku ya bayar da tallafin miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri babban birnin...

An saki Sowore bayan kama shi da aka yi  a filin jirgin saman Lagos

Omoyele Sowore ɗantakarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar AAC a zaɓen 2023 a ranar Litinin ya ce an tsare shi na gajeren lokaci a...

An saki Sowore bayan kama shi da aka yi  a filin jirgin saman Lagos

Omoyele Sowore ɗantakarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar AAC a zaɓen 2023 a ranar Litinin ya ce an tsare shi na gajeren lokaci a...

Mutanen Sokoto na ta murnar kashe ƙasurgumin ɗanbindigar nan Halilu Buzu

Mazauna yankin Sokoto da kewaye na murnar kashe wani kasurgumin shugaban ‘yan bindiga, Kachallah Halilu Buzu, da sojojin Najeriya suka yi a farmakin da...