Buhari zai tafi hutu birnin Landon

[ad_1]

Shugaban kasa, Muhammad Buhari zai fara hutu na kwanakin aiki 10 daga ranar 3 ga watan Agusta na shekarar 2018.

Shugaban ya aikewa da shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki da kuma kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara takardar tafiyarsa hutun kamar yadda sashe na145(1) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya tanada.

Yayin da shugaban kasar yake hutun, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai rike mukamin mukaddashin shugaban kasa.

Buhari zai gudanar da hutun nasa a can birnin Landon na kasar Birtaniya.

[ad_2]

More News

Mayaƙan ISWAP Sun Kashe DPO A Borno

Wasu ƴan bindiga da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne sun kashe wani babban jami'in ɗan sanda a arewacin jihar Borno. A cewar wasu rahotanni...

Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Bawa Gwamnati Wa’adin Ranar 31 Ga Watan Mayu Da Ta Janye Ƙarin KuÉ—in Wuta

Ƙungiyoyin Ƙwadago na  NLC da TUC sun bawa gwamnatin tarayya wa'adin ranar 31 ga watan Mayu kan ta janye ƙarin kuɗin wutar lantarki da...

Matatar mai ta fatakwal za ta iya fara aiki a ƙarshen watan Yuni

Matatar mai ta Fatakwal mai tace mai ganga 210,000 a kowacce rana na iya fara aiki a karshen watan Yuli bayan dogon lokaci. Jami’in hulda...