
Wasu ‘yan bindiga a jihar Adamawa sun yi garkuwa da wani Farfesa da ke bangaren ilimin tsirrai ‘Allan Kadams’ a jami’ar fasaha ta Modibbo Adama (MAUTECH) Yola a jihar Adamawa.
An dai yi garkuwa da Kadams ne mako biyu da yin garkuwa da Farfesa Ibrahim Adamu da ke Jami’ar wanda aka saki kwana daya kafin a sake yin garkuwan da wani Farfesan.