Sheikh Aminu Daurawa ya yi murabus daga muƙaminsa na Shugaban Hisbah na Jihar Kano.
Malamin yace ya yi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano musamman ‘Yan Tiktok da ‘Yan fim amman abu ya ci tura.
Ya nemi afiwar Gwamnan Kano bisa yadda ya sauka daga mukaminsa bakatatan.
Sheikh Daurawa Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Shugaban Hisbah Kano