Ba Mu Kashe Ko Naira Ba, Wajen Kubutar Da Daliban Da Aka Sace A Kankara, Cewar Gwamna Masari – AREWA News

Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana hakan ne a hirar da aka yi da shi a gidan Rediyon DW na kasar Jamus.

Gomnan ya ce Miyetti Allah da MACBAN ne suka shiga gaba-gaba wajen tattaunawa don ganin an sako daliban kuma ba a biya ko sisi ba.

Gwamnan ya ce akwai Likitocin da aka ajiye domin kula da daliban don a tabbatar da lafiyar su kafin daga baya a mika su ga iyayensu.

More from this stream

Recomended