Sojoji sun fara ba wa manoma kariya a Borno – AREWA News

Biyo bayan kisan da aka yi wa wasu manoman shinkafa a garin Zabarmari dake ƙaramar hukumar Jere ta jihar Borno yanzu haka jami’an soja ne ke bawa manoma kariya a gonakinsu.

An yi ta ce-ce-kuce kan batun kisan mutanen bayan da, Mallam Garba Shehu mai magana da yawun shugaban kasa, Muhammad Buhari ya ce manoman da aka kashe basu nemi izinin zuwa gona ba daga jami’an tsaro.

Koma dai me ya faru a yanzu dai jami’an soja ne ke bawa manoman kariya a lokacin da suke girbin amfanin gonar da suka shuka.

[ad_2]

More from this stream

Recomended