Ƴan bindiga sun kashe mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan mutane shida da wasu ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Faskari a jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Abubakar Aliyu, ya tabbatar da kisan a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata.

Ya ce, an kuma jikkata mutane 10 a harin wanda ya auku a kauyen Nasarawa ranar Lahadi.”

“A ranar 19 ga watan Fabrairu da misalin karfe 11:30 na dare wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, dauke da muggan makamai irin su AK-47, sun kai hari kauyen Nasarawa, dake karamar hukumar Faskari.

More News

Dakarun Najeriya sun cafke wasu ƴan’aiken ƴanbindiga a Kaduna

Sojoji sun kama wasu mutum biyu da ake zargi da kaiwa 'yan bindiga sakonninsu a kasuwar ƙauyen SCC da ke ƙaramar hukumar Kachia a...

Ƴansanda sun hallaka masu garkuwa da mutane

Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar...

Ƴanbanga sun sake kawar da wani ƙasurgumin ɗanbindiga

Rahotanni da ke fitowa daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa an yi nasarar kawar da wani fitaccen dan bindiga a jihar Zamfara,...

Ƴansanda a Katsina sun yi nasarar cafke wasu tantiran masu safarar alburusai wa ƴanbindiga

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan...