Zan ji farin ciki idan na lashe Europa — Cech

Petr Cech

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Petre Church, golan Arsenal, ya bayyana cewa zai yi farin ciki idan har ya lashe Europa Cup a Arsenal, bayan da ya sanar zai yi ritaya a karshen kakar bana.

A watan Janairu dan wasan mai shekara 36 ya sanar zai hakura da taka-leda da an kammala wasannin 2018/19, bayan da ya ci kofuna 14 a Chelsea da Gunners.

Rashin kokarin Cech a gasar Premier ya sa Bernd Leno ya maye gurbinsa a Emirates, amma shi ne yake tsare ragar Arsenal a wasannin Europa da Caraboa.

Ana sa rana golan shi ne zai tsare ragar Arsenal a wasan da za ta ziyarci BATE Borisov a Europa League a ranar Alhamis, har ya hangi kansa a wasan karshe a gasar.

More News

Ɗalibai a Jami’ar Jos na zanga-zanga saboda rashin wuta da ruwa

Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin...

MTN yana ƙoƙarin ƙara kuɗin kati da data a Najeriya

Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba...

Gwamnatin Kano Ta Rage ₦500,000 A Kuɗin Aikin Hajjin Bana

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin...

Ƴan bindiga sun sace wani limami a jihar Kogi

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar...