(Zamatakewa): Fa’idar Auren Mace Mai Ƙiba

[ad_1]








Bincike ne ya tabbatar da cewa auren mata lukutaye akwai alfanu mai yawa.

Binciken da Dr. Edgardo Morales na jami’ar Mexico ya gabatar ya tabbatar da cewa mata masu kiba sukan baiwa namiji farin ciki sau goma kafin siririyar mace ta iya bashi sau daya.

Toh samari, ga dama ta samu. Domin ni kaina da nake rubuta wannan rahoton zan tafi neman ƁULELIYAR mata domin na aura ko zan kasance cikin farin ciki mai ɗorewa.




[ad_2]

More News

Ɗalibai a Jami’ar Jos na zanga-zanga saboda rashin wuta da ruwa

Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin...

MTN yana ƙoƙarin ƙara kuɗin kati da data a Najeriya

Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba...

Gwamnatin Kano Ta Rage ₦500,000 A Kuɗin Aikin Hajjin Bana

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin...

Ƴan bindiga sun sace wani limami a jihar Kogi

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar...