Hakkin mallakar hoto
STEFAN HEUNIS
Wani mutum na kallon kuri’arsa kafin ya saka ta a wata rumfar zabe a jihar Legas
A ranar 9 ga watan Maris ne aka gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar jihohi a fadin Najeriya.
Ga hotuna da muka tanadar maku masu kayatarwa da daukar hankali.
Hakkin mallakar hoto
KOLA SULAIMON
Sojoji sun girke motar yaki a gaban ofishin hukumar zabe ta kasa da ke Fatakwal
Hakkin mallakar hoto
PIUS UTOMI EKPEI
Wata ma’aikaciyar hukumar zabe ta Najeriya na shirya takardun kuri’u a Fatakwal
Hakkin mallakar hoto
STEFAN HEUNIS
Masu yi wa kasa hidima a bakin aiki a wata rumfar zabe a Legas
Hakkin mallakar hoto
KOLA SULAIMON
Jama’a a wata rumfar zabe a jihar Kaduna yayin suke jira su kada kuri’unsu
Hakkin mallakar hoto
PIUS UTOMI EKPEI
Wasu mutane na saka kuri’unsu a cikin akwatin zabe a wata rumfar zabeda ke Fatakwal
Hakkin mallakar hoto
PIUS UTOMI EKPEI
Wata mata yayin da ta ke kada kuri’arta a wata rumfar zabe da ke birnin Fatakwal