[ad_1]
Yanzu meke samun labarin ficewar ƴan majalissu 36 daga jam’iyyar APC. Inda 32 daga cikin su suka tafi jam’iyyar APC, 4 daga cikin su wadanda yan jihar Oyo ne suka tafi jam’iyyar ADC wato African Democratic Congress.
Mun samu wannan labari ne daga jaridar Daily Trust yanzu yanzu.
[ad_2]