‘Yaki na sanadin mutuwar Jarirai 500 kullum’

Yemen
Image caption

Jarirai da yara na mutuwa saboda tsananin yunwa, da rashin abinci mai gina jiki

Wani sabon rahoto da aka fitar dauke da cewa Jarirai 5 ne ke mutuwa sanadiyyar yaki, kafin soja guda ya mutu.

Rahoton da kungiyar Save the Children ta fitar, ta ce shekaru biyar da suka gabata, jarirai dubu dari biyar ne ke mutuwa a kowacce rana, sanadiyyar yaki.

Wasu lokutan kuma 300 ko dai sanadiyyar yunwa da rashin abinci mai gina jiki, ko cututtuka kamar amai da gudawa da rashin kulawar likita da magani.

Kasashen da lamarin ya fi munana sun hada da Yemen da Syria da Afghanistan, da Jamhuriyyar Dimukradiyyar Congo.

Save the Children ta ce idan za a hada da yara ‘yan shekara biyar da ke mutuwa, adadin ka ya kai waDubu dari tara.

Haka kuma ba a sanya yaran da suka mutu a lokacin da ake gwabza yakin ba, ko dai ta harbin bindiga, ko tashin bam ko rikitowar gine-gine.

More News

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miÆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin Æ™asa ne ya hana shi bayyana...

Ƴan sanda sun kama mutane biyu dake samarwa ƴan fashin daji makamai a jihar Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar...