Wata mata ta haifi yan huɗu a Zamfara

Wata mata a garin Shinkafi na jihar Zamfara ta haifi yan huɗu a asibitin dake garin.

Duk da cewa an haife su lafiya jami’an kiwon lafiya a asibitin sun ce ana bukatar a saka yaran a kwalba dumamar jarirai domin suyi kwari.

More from this stream

Recomended