Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano Sun Kama Kwararren Mai Hada Bindiga

[ad_1]








SP Magaji Musa Majia mai magana da yawon ‘yan sandar jihar Kano ya wallafa a shafin sa na Facebook kamar haka, wannan shi ne Rabiu Suleman Mutumin Kauyen Fadan Yalwa dake Karamar Hukumar Tudun Wada, shi kwararre ne wajen kera bindiga kala-kala yana sayarwa da Yan fashi dake addabar Jama’a a Dajin Falgore da Titin Kano-zuwa Zaria da Kaduna da sauran yankunan kudancin Kano.

Ya ce sun kama shi da bindigogi da harsashi mai yawa kuma ana cigaba da gudanar da bincike.




[ad_2]

More News

EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin...

Mutane da dama sun mutu bayan motar fasinja ta taka bam a Borno

Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a...

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon ɗaya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...