PDP ba ta ji dadin kama wasu jigajiganta a Kaduna ba

0


Shugaban Jam’iyyar PDP Jihar Kaduna, Mr. Felix Hassan Hyat
Photo: Isah lawal Ikara (VOA)
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kaduna, ta nuna rashin jin dadinta game da kama wasu manyan jam’iyyar da hukumar tsaro ta farin kaya ta yi saboda wasu kalamai da suka yi da ake zargin za su iya ta da fitina a ranar zabe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here