All stories tagged :
News
Featured
2027: PRP Ta Tantance ‘Yan Takara Uku Na Shugabancin Najeriya
Jam’iyyar adawa ta PRP a Najeriya ta tantance mutum uku da za su nemi tikitin takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar.Wata sanarwa daga sakataren yaɗa labarai na ƙasa na jam’iyyar, Kwamared Muhammed Ishaq, ta bayyana cewa sama da ‘yan takara dari biyu da sittin ne ke neman muƙamai daban-daban...














