All stories tagged :
News
Featured
Wali ya zama É—an takarar gwamnan jihar Yobe a jam’iyyar APC
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Yobe, Baba Malam Wali ya zama ɗan takarar gwamnan jihar karkashin jam'iyar APC a zaɓen shekarar 2027.
Wali mai shekaru 68 an ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwani na yan takarar kujerar gwamnan jihar da aka gudanar a dakin taro na gidan...


![Senator Abaribe rocks 'The Dot Nation' T-shirt [photo]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/06/Senator-Abaribe-rocks-The-Dot-Nation-T-shirt-photo.jpeg)













