Mutane 7 sun suma a wurin taron yakin neman zaben Atiku a Kano

A ƙalla magoya bayan jam’iyyar PDP su bakwai ne suka suma a wurin taron yakin neman zaben Atiku Abaubakar da aka yi a ranar Lahadi ciki har da mace guda daya.

Taron gangamin ya gudana ne a filin wasa na Sani Abacha dake birnin.

Jami’an tsaro ne suka samu nasarar ceto mutanen kana daga bisani aka samu aka farfaɗo da su.

Taron na yau dai ya yi armashi ga magoya bayan jam’iyar ganin yadda filin wasa ya yi cikar kwari dama wasu sassa na birnin.

More News

MTN yana ƙoƙarin ƙara kuɗin kati da data a Najeriya

Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba...

Gwamnatin Kano Ta Rage ₦500,000 A Kuɗin Aikin Hajjin Bana

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin...

Ƴan bindiga sun sace wani limami a jihar Kogi

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar...

Delta: An dawo da gawarwakin sojojin da aka kashe Abuja don yi musu jana’iza

Gawarwakin sojojin da aka kashe a jihar Delta kwanan nan sun isa maƙabartar sojoji ta kasa da ke Abuja. Gawarwakin sun iso ne da misalin...