Mun bi ka’ida wajen gayyatar ƴan Kannywood—Shugaban Hisbah Daurawa

Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Malam Aminu Daurawa, ya fsɗa cewa hukumar ta bi ka’ida wajen gayyatar ‘yan Kannywood taron “operation kau da badala”,

Ya ce babban burinsu shi ne su gyara yadda ake yin fina-finai a Jihar don su dace da tsarin Musulunci da al’adar Hausawa.

Gayyatar da hukumar ta yi wa ƴan fim ɗin dai ta tayar da ƙura musamman a kafofin dada zumunta inda wasu suke ganin ba a bi hanyar da ta dace ba.

More from this stream

Recomended