Matsalar allurar bilicin ɗin fata

Musamman wadanda suke zuwa ana musu
INJECTIONS OF..
1. Glutathione
2. Vitamins:
3. Collagen.
Dan sawa fata tayi fari.


Da farko Menene amfanin glutathione a jikin mutum, glutathione muna kiransa da anti oxidant, ma’ana wani sinadari ne da jiki yake kirkira wanda yake taimakawa jiki wajen ba da kariya ga abinda ya shafi


1. Cutar kansa (cancer)
2. Taimakawa jiki wajen gina wasu sinadarai na jiki da suka mutu,( help in rebuilding damaged cells.
3. Taimakawa wajen yaki da cututtukan jiki musamman infection.
Da sauransu.
Ana amfani da Glutathione wajen magance kansa (cancer).
A wajen magancewar aka gano wata matsalar sa ga jiki, wanda yake sawa jiki ya yi haske (fari).Sannan baya saka farin sai anyi amfani dashi in high doses, so shima hasken matsalane ga jiki.Babban matsalar glutathione a jiki su ne…
1. Amai ( nausea and vomiting).
2. Ciwon gefen ciki ko mara (abdominal pain).
3. Ciwon kirji.
4. kumbura (weigh gain )
5. Matsalar numfashi.
6. Matslaar liver, kidney zuciya.
7. Kurajen fata (skin rashes).
8. Karyewar gashi da fito da farin gashi.Lafiya uwar jiki.

Daga Awaisu Mustapha

More News

An Jikkata Jami’an Tsaro A Harin Da Ƴan Bindiga Su ka Kai Wa Ayarin Motocin Yahaya Bello

A jikkata wasu jami'an tsaro a wani hari da yan bindiga su ka kai kan jerin ayarin motocin gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ranar...

Bala Muhammad ya zama shugaban gwamnonin jam’iyyar PDP

An zaɓi gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a matsayin sabon shugaban kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP. Siminalayi Fabura zaɓaɓɓen gwamnan jihar Rivers shi ne mataimakin shugaban...

Za mu sake bitar mafi karancin albashi a Najeriya—Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin sake nazarin mafi karancin albashin ma’aikata domin dacewa da yanayin tattalin arzikin kasar nan. A cewarsa, akwai bukatar...

EFCC na zargin tsohuwar ministar mata a mulkin Buhari da karkatar da naira biliyan 2

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta titsiye tsohuwar ministar harkokin mata Pauline Tallen kan zargin azurta kai ta...