Kano: An Kaddamar Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya Tsakanin ‘Yan Takarar Gwamna

‘Yan takarar gwamna su kimanin 31 ne a nan Jami’ar Bayero da ke Jihar Kano suka sanya hannu kan yarjejeniyyar zaman lafiya lokutan zaben gwamna dake karatowa a ranar Asabar 9-3-2019.

Kuma a cikin wanda suka hadar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na Jam’iyyar APC da Malam Salihu Sagir Takai na jam’iyyar PRP da kuma Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar PDP wadanda sune mafi hamayya da juna a neman zawarcin kujerar ta gwamna, tare da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad Wakil da sauran yantakarkarun daga wasu jam’iyyu da dama.

More News

EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin...

Mutane da dama sun mutu bayan motar fasinja ta taka bam a Borno

Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a...

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon ɗaya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...