[HOTUNA]: Yadda dusar kankara ke zubowa a Paris

An samu zubar dusar kankara ta lokacin sanyi karon farko a bana, lamarin da ya kai ga fuskantar matsaloli game da harkokin sufuri, ko da yake hakan ya sa birnin ya yi kyau a wasu bangarori.

Paris ya fuskanci zubar dusar kankara karon farko a bana, inda dusar ta rufe cocin Sacré Coeur

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Paris ya fuskanci zubar dusar kankara karon farko a bana, inda dusar ta rufe cocin Sacré Coeur

An rufe Eiffel Tower kusan daukacin rana domin bai wa ma'aikata damar kawar da dusar kankarar. Yanzu dai an sake bude ta domin masu yawon bude ido su je wurin.

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

An rufe Eiffel Tower kusan daukacin rana domin bai wa ma’aikata damar kawar da dusar kankarar. Yanzu dai an sake bude ta domin masu yawon bude ido su je wurin.

Tsawon dusar kankarar ya kai santimita 5 a babbar birnin na Faransa, lamarimn da ya sa aka fuskanci tsaiko a tasoshin jiragen kasa da na motoci.

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Tsawon dusar kankarar ya kai santimita 5 a babbar birnin na Faransa, lamarimn da ya sa aka fuskanci tsaiko a tasoshin jiragen kasa da na motoci.

Mazauna birnin na Paris sun fito waje domin shakatawa inda aka ga wasu daga cikinsu a lambum Tuileries

Hakkin mallakar hoto
Reuters

Image caption

Mazauna birnin na Paris sun fito waje domin shakatawa inda aka ga wasu daga cikinsu a lambum Tuileries

Mai tallan kayan kawa Masami ta baza hajarta a cikin kankara a bikin kayan kawa na lokacin sanyi na shekarar 2019 da aka yi a Grand Palais

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Mai tallan kayan kawa Masami ta baza hajarta a cikin kankara a bikin kayan kawa na lokacin sanyi na shekarar 2019 da aka yi a Grand Palais

Zubar dusar kankarar bai hana wadannan sabbin ma'auratan tsayawa domin a dauke su hoto ba

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Zubar dusar kankarar bai hana wadannan sabbin ma’auratan tsayawa domin a dauke su hoto ba

Ana sa ran dusar kankarar za ta ci gaba da sauka zuwa wasu kwanaki da ke tafe

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Ana sa ran dusar kankarar za ta ci gaba da sauka zuwa wasu kwanaki da ke tafe

Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka.

More News

EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin...

Mutane da dama sun mutu bayan motar fasinja ta taka bam a Borno

Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a...

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon ĆŠaya Daga Cikin Ćłan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon É—aya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...