[HOTUNA]: Aikin hako man fetur a Jihar Bauchi ya yi nisa

0

Nan gaba kadan da yardar Allah jihar Bauchi ita ma za ta zamo kamar jihohin Niger Delta masu arzikin man fetur.

Wadannan hotuna da kake gani ‘kari ne game da rahotannin da muke kawo muku game da kokarin da Shugaba Buhari yake yi don raya kasar mu musamann Arewa, aikin tonon rijiyoyin mai a kauyen Kolmari dake karamar hukumar Alkaleri, cikin jihar Bauchi.

Hakika akwai jin dadi ga ‘yan kasar nan cikin shekaru kadan masu zuwa in sha Allah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here