Gwamnonin da suka lashe zaben 2019 a Najeriya

Shin kun taba ganin hotunan sababbin ‘yan takarar mukamin gwamna da suka samu nasara a zabukan da aka yi a karshen makon jiya?

A kan haka ne BBC ta tattaro sunayen gwamnonin da suka yi nasara a zabukan gwamnoni a fadin Najeriya.

An dai gudanar da zabukan ne ranar 9 ga watan Maris 2019 a jihohi 29 da ke kasar.

Jerin jihohin da INEC ta bayyana zabensu a matsayin wanda aka kammala:

 • Abia – Okezie Ikpeazu (PDP)
 • Akwa Ibom – Udom Emmanuel (PDP)
 • Borno – Babagana Umara Zulum (APC)
 • Cross River – Ben Ayade (PDP)
 • Delta – Govnor Ifeanyi Okowa (PDP)
 • Ebonyi – David Umahi (PDP)
 • Enugu – Ifeanyị Ugwuanyi (PDP)
 • Gombe – Alhaji Inuwa Yahaya (APC)
 • Imo – Emeka Ihedioha (PDP)
 • Jigawa – Mohammadu Badaru Abubakar (APC)
 • Kaduna – Govnor Nasir El-Rufai (APC)
 • Katsina – Aminu Masari (APC)
 • Kebbi – Abubakar Atiku Bagudu (APC)
 • Kwara – Abdulrahman Abdulrazaq (APC)
 • Lagos – Babajide Olusola Sanwo-Olu (APC)
 • Nasarawa – Abdullahi Sule (APC)
 • Niger – Govnor Abubakar Bello (APC)
 • Ogun – Prince Dapo Abiodun (APC)
 • Oyo – Seyi Makinde (PDP)
 • Taraba – Darius Ishaku (PDP)
 • Yobe – Alhaji Mai Mala Buni (APC)
 • Zamfara – Muktar Idris (APC)

More News

Buhari ya rantsar da sabon Alkalin Alkalai

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya rantsar da mai shari'a, Olukayode Ariwoola a matsayin, babban Alkalin Alkalai na Najeriya. Hakan na zuwa ne biyo bayan murabus...

‘Kyale kowa ya mallaki makami a Zamfara na da haɗari’

Masana a harkar tsaro sun bayyana cewa matakin da gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta dauka na kyale farar-hula su mallaki bindiga yana...

Why Tinubu has yet to pick running mate– Farouk Aliyu

A former Minority Leader of the House of Representatives, Farouk Aliyu has revealed why the presidential candidate of the All Progressives Congress, Bola Ahmed...

Hotunan Daurin Auren Dan Gwamnan Nasarawa

Manyan baki da dama ne ciki har da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo suka halarci daurin auren dangidan gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule da...