
An samu tashin gobara a wani sashe na Kotun Kolin Najeriya dake birnin tarayya Abuja.
Kawo yanzu babu wani bayani kan musabbabin tashin gobarar amma wata majiya dake hukumar kashe gobara ta tarayya ta ce tuni jami’an suka isa wurin.
Wata karin majiya dake kotun ta ce gobarar ta fara ne daga ofishin É—aya daga cikin alÆ™alan kotun mai shari’a Saulawa.