EFCC za ta fara binciken dala bilyan 16 na wutar lantarki

0

Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo.

Ana zaton hukumar za ta tuhumi mutane kusan 150 akan kudin a gaban kotu.

Rahotanni sun nuna cewa EFCC ta samu amincewar Shugaba Buhari akan wannan aikin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here