Asalin hoton, Getty Images —BBC Hausa Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 36 idan ya yanke shawarar...
ABUJA, NIGERIA (VOA Hausa)— Ya zuwa lokacin hada wannan labari ba’a iya tantance adadin daliban da ‘yan bindigan suka sace ba. T o sai dai wata...
Asalin hoton, Getty Images Majalisar Bauchi ta shiga farautar wani da ake zargi ya yi wa wata yarinya yar shekara bakwai fyaɗe. Wasu ƴan majalisar sun...
ABUJA, NIGERIA — Matawalle yana mai da martani ne akan dokokin da gwamnatin tarayya ta kakaba a jihar, da zimmar yaki da ta’addanci a jihar. Jim...
Asalin hoton, BBC Yayin da ake bikin Ranar Mata ta Duniya, mun duba fitattun mata a arewacin Najeriya da suka taka rawar gani a ɓangarori daban-daban...
Asalin hoton, EPA Bayanan hoto, Demonstrations like this one on Friday in the capital, Dakar, began on Wednesday Wani babban jami’in Senegal wanda aikinsa shi ne...
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Shugabannin Koriya ta Arewa da Koriya ta kudu Sojojin Koriya ta Kudu sun ce babu gudu babu ja da baya...
Bayanan hoto, Taswrar Jihar Kaduna Hukumomi a Najeriya sun ce suna gudanar da bincike don gano wasu mutane ciki har da mata da kananan yara da...
Asalin hoton, Getty Images Gwamnatin Najeriya ta ce ta fara kafa wasu na’urorin sa ido a faɗin iyakokin ƙasar, don bunƙasa tsaro da daƙile fataucin makamai...
WASHINGTON, DC — Sadiq Daba, wanda dan asalin jihar Kano ne, ya girma a kasar Saliyo, ya kuma dawo Najeriya ya bar iyayensa da sauran ‘yan’uwansa...