Buhari Da El-Rufai Ba Su Ba Ni Mota Ba – Sheikh Bala Lau

Shugaban Kungiyar Izala na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kalubalanci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai da su fito su karyata cewa sun ba wa Malaman Izala motocin alfarma bayan kiran da suka yi wa mabiyansu na cewa su zabi Shugaba Buhari.

A wani sako da kungiyar ta wallafa a shafinta, sun karyata wasu kafar yada labarai na yanar gizo marasa bin gaskiyar labari da suka yada cewa an ba wa Malaman kyautar Motocin alfarma.

Sheikh Bala Lau ya Kara da cewa, kowa ya yi da kyau ya sani.

More News

Buhari ya rantsar da sabon Alkalin Alkalai

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya rantsar da mai shari'a, Olukayode Ariwoola a matsayin, babban Alkalin Alkalai na Najeriya. Hakan na zuwa ne biyo bayan murabus...

‘Kyale kowa ya mallaki makami a Zamfara na da haɗari’

Masana a harkar tsaro sun bayyana cewa matakin da gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta dauka na kyale farar-hula su mallaki bindiga yana...

Why Tinubu has yet to pick running mate– Farouk Aliyu

A former Minority Leader of the House of Representatives, Farouk Aliyu has revealed why the presidential candidate of the All Progressives Congress, Bola Ahmed...

Hotunan Daurin Auren Dan Gwamnan Nasarawa

Manyan baki da dama ne ciki har da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo suka halarci daurin auren dangidan gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule da...