Connect with us

Arewa

Coronavirus: An Feshe Abuja – AREWA News

Published

on

Karamar Ministan Birnin tarayya Abuja Dr Ramatu Tijjani Aliyu, ta jagoranci aikin yin feshin maganin acikin babban Birnin tarayya dake Abuja.

Amfara gudanar da aikin ne kan gadar Major Flyover da ke kan titin Kubwa, da Kasuwar Kubwa dake
Cikin birnin tarayya abuja.

Kawo yanzu dai hukumar yaki da Cututtuka NCDC, tace Abuja ce ta biyu a yawan masu cutar corona virus a kasar, yanzu haka kimanin mutane 38, ne aka tabbatar suna dauke da cutar a birnin tarayya Abuja.

Trending