Connect with us

Arewa

Gwamnan Bauchi Bala Kaura ya kamu da coronavirus | BBC Hausa

Published

on

Labari da dumi-dumi

Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya kamu da coronavirus bayan da sakamakon gwajinsa ya fito.

A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar mai dauke da sa hannun babban mai bai wa gwamnan shawara kan yada labarai Mukhtar M Gidado, a ranar Talata.

BBC ta samu tabbacin haka daga wajen wani makusancin gwamnan.

Sanarwar ta ce daga cikin mutum shida na jami’an gwamnatin Bauchin da aka yi wa gwajin, na gwamnan ne kawai ya nuna yana dauke da cutar.

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending