Ba Adam A. Zango ne Bahaushen da yafi shahara a duniya ba – Sheme

Shin wane ne Bahaushen da ya fi kowa shahara a duniya?

Wadanne ma’aunai ake amfani da su don tantance mutumin da ya fi shahara a tsakanin Hausawan duniya?

Wadannan na daga cikin tambayoyin da suka biyo bayan ikirarin fittacen tauraron nan na masana’antar Kannywood Adam A. Zango, kuma wannan batu dai ya haddasa muhawara a shafukan sada zumunta.

BBC ta tambayi fitaccen marubucin nan kuma mai sharhin fina-finan Hausa, Ibrahim Sheme don jin sahihancin ikirarin na Adam A. Zango.

More News

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon ĆŠaya Daga Cikin Ćłan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon É—aya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabon Gidaje 8925

Gwamnatin tarayya ta ce ta fara raba gidaje 8925  ga mutanen da suka nema kuma suka cancanci a basu a faɗin ƙasa baki ɗaya...

Ćłan Bindiga A Zamfara Sun Kashe Sakataren Jam’iyar PDP

Wasu ƴan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Musa Ille  sakataren jam'iyar PDP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Zagazola...