VoA Hausa— Umurnin rufe babban ofishin hukumar bada katin zama dan kasan ya biyo bayan wasu matakai ne da hukumar ta dauka domin ganin an magance...
Hukumar dake kare afkuwar bala’o’i a kasar Indonesiya ta ce akalla mutane 77 ne gsuka mutu a wata girgizar kasa da aka yi a lardin Sulawasi...
Bayanan bidiyo, Sarkin Hausawan Turai, Alhaji Sirajo Labbo Latsa wannan alamar lasifika da ke sama domin kallon Sarkin Hausawan Turai. Sanye da alkyabba da zabbuni da...
Bayanan hoto, An kashe sojoji da dama a yakin da suke yi da mayakan Boko Haram Masu amfani da shafukan sada zumunta da muhawara musamman shafin...
Biyo bayan zanga-zangar da aka gudanar a birnin Washington na ƙasar Amurika da ta kai ga mamaye ginin harabar majalisar dokokin kasar. A yanzu haka an...
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Nancy Pelosi, mai shekara 80 a duniya, tana da matukar kwarjini a tsakanin ‘yan siyasar Amurka A fagen siyasar Amurka...
WASHINGTON DC — Wannan kira ya biyo bayan yadda jama’a ke tururuwa kullum zuwa ofisoshin hukumar NIMC yin rajistar kafin zama dan kasa, ba tare da...
VoA Hausa— Masu fama da matsalar nakasa a Najeriya sun koka dangane da rashin basu kulawa kamar yadda ya kamata, musamman a kokarin ganin su ma...
A shekarun baya-bayan nan, an ga wani sauyi ko sabon salo a tsarin fina-finan Kannywood, wato shirye shirye na dogon zango ko series. Asali yadda aka...
Asalin hoton, Reuters Wani yunkuri da ‘yan jam’iyyar Democrat ke yi na tsige Shugaba Donalad Trump na Amurka na kara samun goyon baya daga ‘yan jam’iyyar...