Connect with us

Hausa

Shekara 10 kenan da Barcelona ta mamaye kyautar Ballon d’Or

Published

on

Ranar 10 ga watan Janairun 2011, ‘yan wasan Barcelona suka zama kan gaba a jerin wanda zai lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or.Lionel Messi ne ya zama zakara a shekarar, yayin da takwaransa Xavi Hernandez ya yi na biyu, sai Andres Iniesta da ya yin na uku.A lokacin Barcelona tana kan ganiya domin wata shida tsakani ta lashe Champions League kuma na hudu a tarihin kungiyar.

Messi ya fara lashe kyautar Ballon d’Or a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.Barcelona wadda ke fuskantar kalubale a kakar bana tana ta uku a kan teburin La Liga da maki 34.Atletico c eke jan ragama da maki 38 da kwantan wasa uku, sai Real Madrid ta biyu da maki 37.Ranar Asabar Barcelona ta je ta casa Granada a wasan mako na 18 da ci 4-0,

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending