An yi kokarin yi mana zagon kasa – Shugaban INEC

Farfesa Mahmoud Yakubu, Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ya ce an yi yunkurin kawowa hukumar zagon kasa a shirye shiryen da take na zaben 2019.

Ya fadi haka ne a Abuja lokacin da yake karin haske kan dalilin da yasa hukumar ta dage zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa yau Asabar.

A yanzu dai an kara mako guda kan zaben shugaban kasar haka ma abin yake ga zaben gwamnoni da kuma yan majalisun dokokin jihohi.

Yakubu ya ce dage zaben bashi da alaka da rashin kwarewa,matsalar tsaro ko kuma tsoma baki daga wani bangare na siyasa.

Ya lissafo gobarar da ta tashi a ofisoshin hukumar dake wasu kananan hukumomi a jihohin, Plataeu, Abia da Anambra inda ya ce hukumar ta yi iya bakin kokarinta wajen shawo kan waÉ—annan matsaloli.

More News

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin Æ™asa ne ya hana shi bayyana...

Ƴan sanda sun kama mutane biyu dake samarwa ƴan fashin daji makamai a jihar Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar...

An kori sojojin Najeriya biyu saboda satar kebul a matatar Dangote

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da korar wasu sojoji biyu da ake zargi da satar igiyoyin sulke a harabar matatar Dangote da ke jihar...

Magoya bayan APC da dama sun koma NNPP a Kano

Jam'iyar NNPP ta karɓi magoya bayan jam'iyar APC da dama a jihar Kano. Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdul Salam Gwarzo shi ne ya karɓi...